Gobarar da iska ke rurawa ta tursasa kwashe mutum dubu 31 saboda irin barazanar da ta ke yi ga rayuwar jama' a a yankin. Wutar dajin da ke ci a Los Angeles tun a farkon watan Janairu ta tursasa ...